![]() | |
---|---|
female beauty pageant (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Farawa | 1957 |
Ƙasa | Najeriya |
Shafin yanar gizo | missnigeria.org.ng |
Miss Nigeria wani shiri ne na shekara-shekara wanda ke nuna kyawawan halaye na matan Najeriya da bayar da tallafin karatu na jami'a.[1][2] Wanda ya ci nasara ya nuna kyawawan halaye kuma ya zama abin koyi ga mata matasa a ƙasar. Jaridar Daily Times ce ta shirya gasar a halin yanzu. [3]
A halin yanzu mai riƙe da kambun (titleholder) ce ƴar shekara 18 Shatu Garko, wadda ta wakilci arewa-maso-gabas. Ita ce mace ta farko da ta fara shiga gasar hijabi tare da likitan magunguna Halima Abubakar a tarihin gasar shekara 64, kuma musulma ta farko da ta lashe gasar. [4]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search